Shahararen Mawakin Siyasa Rarara Ya Shiga Hannun Kwastam (custom)

Ku Tura A Social Media

Daga Bello Muhammad Sharada

Jami'an kwastam na Najeriya sun kwace wadansu manyan motoci mallakar mawakin jam'iyyar APC Dauda Kahutu Rarara da yake aikin sumogal dinsu ta kan iyakokin da aka haramta a tsakanin Najeriya da kasar Benin da Nijar.

Rahotannin farko-farko sunce an kame motocin ne kirar fijo-fijo da toyota-toyota a jihohin Zamfara da Sakwato kuma aka  kawo su Kaduna.
WASU gwamnonin APC guda uku suna ta ban baki ga shugaban kwastam Hamidu Ali cewa kayan dan jam'iyya ne, don haka a rufe  maganar a sallamesu.

KWASTAM dai suna kama kayan marasa galihu su rike daga karshe su yi gwanjonsu, kuma babu wanda ya isa ya samu alfarma. ZAMU JI ko shima RARARA za a yi masa irin wannan walankeluwa tunda uwarsu tana gindin murhu, irin yadda aka yi wa sakataren gwamnatin tarayya Babachiri Lawal. Ya cinye kudin 'yan gudun hijira,an same shi da laifi, amma shiru kamar an aiki bawa garinsu.

sources:Rariya

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"