Sabuwar Wakar:- Kwankwaso Sako Daga Jama’ar Najeria MP3

Ku Tura A Social Media

Kamar Yadda Muka Samu Sako Ta Hanyar Tun Tubarmu, Ga Wannan Bawan Allah Da Yayiwa Kungiyar “Kwankwasiya” Sabuwar Waka. inda Ya Baiyana Nashi Farin ciki Zuwa Ga Jama”ar “Kwankwasiya” Da Cewa Ga Wannan Tsarabar Waka Zuwa Ga “Dr Rabi”u Musa Kwankwaso” Da Kuma Jama’ar Sa Baki Daya.
Haka Kuma Mawakin Ya Kara Da Cewa insha Allah 2019 Muna Fatan ‘Baba Buhari ‘ Zai Tsaida Muna Kwankwaso A Matsayin Dan Takarar Shugaban Kasa.
Ga Wakar Nan Ku Sauke Ta Akan Wayarku Ku Saurari Wannan Bawan Allah Yadda Yarera Baitin Waka Zuwa Jagaiya Kwankwasiya.Download And Listening:-

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"