Download Video:- Mutumin Da Yayi Kama Da Buhari ‘Comedy Video’

Ku Tura A Social Media

Bissimillahi Rahamani Raheem Jama’a Assalamu Alaiku Barkan Ku Da Warhaka Nine Naku Admin Na Pressloaded.com Ke muku Lale Marhabin Da Wani Sabon Video Da Wani Bawan Allah Ke Kwai Kwayar “Shugaban Saka General Baba Buhari .
A Gaskiya Idan Ka Tsaya Ka Nutsu Ka Kalli Wannan Video comedy, Zaka Gasgata Eh Lallai Wannan Bawan Allah Yayi Siga Da “President Muhammadu Buhari”.
Wata Kilama Idan Baka San Su Ba Kagansu Su Biyu Suna Tafiya Kila Zaka Iya Cewa, Dane Da Babansa Domin A Fuska Sunyi Kama Da Juna Sosai,
kuma A Cikin Wannan Video Comedy Zakaga Yadda Yake Furucin Magana Tamkar “Baba Buhari” Ne Ke Magana.
Ga Dai Video Dinan Dai Sai Ku Kallah Kusha Mamaki:-


Sources:pressloaded.com

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"