Ba Fim ba ko Aure ne A Gabana ba ,Karatu ne A Gabana Inji Aisha Aliyu Tsamiya

Ku Tura A Social MediaJaruma Aisha Aliyu Tsamiya ta fito fili ta sanarwa duniya sirri da burin cikin ranta, wanda ya yi daidai da ra’ayinta. Jarumar ta bayyanawa jaridar Premium Time cewa, ita yanzu karatune agaban ta ba fim ko aure ba.
Domin wannan shine kudirinta.
Tabbas, bani da niyar yin aure yanzu, duk da nasan hakane ya dace da ni.

Kuma bawai ina nufin natsani aure ko bazan aure ba, a’a, ina nufin a yanzu karatune agabana ba aure ko fim ba. Wannan shine yanayin yanda na tsara rayuwata.
Amma kuma, bance dole sai hakan tafaru ba, Allah yanayin duk abinda yaso.
Idan baiso ba ko karatun ba zanyi ba.
Ni dai kawai na fadi ra’ayinane, kuma kowa yana da yanda ya tsara rayuwarsa. Inji Aisha Tsamiya.
Jarumar taci gaba da karatu ajami’ar A.B.U Zaria. domin yin degree Political Science.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"