An Kama Bayahuden Da Ya Yi Badda Bami Yana Limanci

Ku Tura A Social Media


Jami'an kasar Libya sun sanar da cewa mutumin da suka kama a matsayin kwamandan kungiyar Da'esh, yana aiki ne da kungiyar leken asirin Haramtacciyar Kasar Isra'ila ne ta Mosad.

Tashar telbijin din al-jadid ta kasar Lebanon ta bada labarin cewa; limamin masallacin mai suna "Abu Hafs" an kama shi ne a garin Banighazi da ke gabacin kasar Libya. Binciken da aka gudanar akan shi ya tabbatar da cewa mutumin bayahude ne dan haramtacciyar kasar Isra'ila kuma sunanshi na gaskiya shi ne; Benyamin Afrahim.

Jami'an gwamnatin kasar ta Libya sun tabbatar da cewa; Afraham yana a karkashin rundunar leken asiri da ake kira "Masu kama da larabawa' da ke karkashin Mosad, aikinsu kuwa shi ne yin leken asiri a cikin kasashen larabawa.

Afraham ya shiga kungiyar Da'esh, har ta kai shi ga zama kwamanda da mayaka 200 a karkashinsa, kafin daga baya ya zama limamin masallaci a Banighazi.

Rahotanni sun nuna cewa aga cikin manufofinsa shi ne bude yaki a cikin kasar Masar.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"