Manyam Namun Daji Masu Tauye Hakkin Kananan Dabbobi Daji Suna Gab Da Kaucewa, Inji Aisha Buhari

Ku Tura A Social Media
Manyam Namun  Daji  Masu  Tauye Hakkin  Kananan Dabbobi Daji Suna Gab Da Kaucewa, Inji Aisha Buhari

Daga Anas Mu'azu

A wani martani da uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari ta maida wa Sanatan Kaduna ta Tsakiya Sanata Shehu Sani, inda yake bayyana "adduar kananan dabbobin daji (talakawan Nijeriya) ya ragu sosai ga Shugaban namun daji (Baba Buhari) inda manyan namun daji (Sauran masu rike da madafun iko a Nijeriya) suke cin karensu babu babbaka, suke ta shanawarsu a tunanin su shugaban ba zai dawo ba. Sai Aisha Buhari ta maida martanin cewa " Shugaban namun dajin (Baba Buhari) yana gab da dawowa, sauran kuraye da zakuna za su tattare kayansu su bar wurin, su kuma kananan namun daji ( za su cigaba da jin dadi).

Tabbas hakan yana nuni da cewa A'isha Buhari ta samu mijinta cikin sauki sosai. Wanda zai iya dawowa ba dadewa ba.
 Allah ka dawo mana da shi lafiya.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"