Ma'aikatan Nijeriya Sune Mafi Karamcin Albashi A Duniya ?

Ku Tura A Social Media

Daga Anas Abubakar Dan'aunai

*'Yan Majalisun Nijeriya su suka fi na ko'ina A duniya karbar Albashi.

Ga jadawalin mafi karancin albashin ma'aikata na wasu kasashen duniya 

1. Nijeriya- $38 (N18,000)

2. Algeriya- $175 (N83,000)

3. Belgium-$1,738 (N810,000)

4. Kamaroon-CFA36,270 - ($75) N38,000

5. Chadi- $120 (N60,000)

6. Denmark- $1,820 (N900,000)

7. Libya-$430 (N190,000)

8. Japan-$1,000 (N450,000)

9. Cote D'ivoire -36,607CFA ($72)

10. New Zealand- $3,187 (N1.4m)

11. Luxemburg- $2,500 (N1.1m)

12. Spain- $760 (N300,000)

13. Switzerland -$5,620 (N2.5m)

14. U.S.A -$11 (N4,950) a kowane awa guda na aiki.

Nigeria itace Kasar da Yan siyasa sukafi daukar albashi mafi tsoka a Duniya 

A luxemburg ma'aikata suna daukar $2,500 yayin da 'yan majalisarsu ke daukar $7,400. 

A Libya ma'aikata suna daukar mafikarancin albashi $430, yayin da 'yan majalisunsu ke daukar $3,000. 

A Nijeriya mafi karancin ma'aikacin gwamnati yana daukar (N18,000) yayin da 'yan majalisar kasar ke daukar $65,000 (N29m)

©Zuma Times Hausa

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"