Dalilan Dakesa WayarKa Bata Saurin Cika CaJi Ko Saurin SauKa Idan Kayi CaJi

Ku Tura A Social Media

Ko Kunsan Dalilan Da Kansa Idan Kana Chajin WayarKa Bata Saurin Ciki ?

Ko Kunsan Dalilin Dayasa Idan Kayi ChaJin WayarKa Sai Kaga Nan Danan ChaJin Wayar NaKa Ya SauKa Cikin Dan LokaCi Kalilan ??
LoKuta Da Dama ZaKaga Wata Kila Ka Kaima Wani ChaJin WayarKa SaiKaga Ka Dade Da Bashi ChaJi Amma Kuma Kwata - Kwata Sai Kaga Dan Percentage Din DaKa Samu Bai TaKa Kara Ya Karya Ba Kuma Abun MamaKi Shine Kai ZaKa Dunga Tunanin Ka Dade Da Kai ChaJin NaKa Amma Kuma Ba Biyan BuKata,
Ko Kuma A,a Kama Samu ChaJin Amma Kuma Sai Kaga Nan Danan Battery Din NaKa Yayi Saurin SauKa

To Menene Dalilin Dake Haddasa Wannan Matsalar ??

Dalilan Nada Dama Ga Wasu Kamar HaKa,

Rashin Kyan ChaJa : Rashin Kyau Ko Kuma Rashin Sanin ChaJan Daya Kamata Asama Waya Shima Matsala Ne Dake Haddasuwa A Yayin Yin ChaJi, Misali; Kamar Wayoyin Su Samsung, LG, HTC, Da Wasu Kalar Infinix, ZaKaga Akwai Wasu ChaJa Din Da Idan Aka Sa Musu Ana ChaJi Dasu Sai DanKan Kaga ChaJan Na Janye MaKa NaKa Dan Ragowar ChaJin Daya Rage A Wayar NaKa,
Zakaga Ire Iren Wadannan ChaJan Akanyi Su Sukanyi ChaJi Ne Kamar A Wayoyin Gionee, Itel, Tecno, Da Dai Sauran Kananan Wayoyin China,.

Hanyar Magance Matslar : Yana Da Kyau Kasan Ko Ka Nemi ChaJan Da Kasan Tana CikamaKa Waya Da Wuri, Ka Dunga Amfani Da Ita WaJen Yin ChaJi, Domin Kuwa Idan Ka Dage Da Amfani Da Ire Iren Wadannan Gurbatattun ChaJan ... HaKan Kan Iya Haddasa Mutuwar Battery Din Wayar NaKa
Amfani Da Waya Yayin ChaJi:

 Babban Matsala Ne Kaga Mutum Na Amfani Da Waya A Lokacin Da YaKe ChaJinta .. Wasu Ma Sai Kaga Har Kira Sukeyi Da Wayar A Yayin Da Ake ChaJinta, HaKan Ba Karamin Matsala Bane .. Domin Kuwa Zai Haddasa Maka Mutuwar Ko Saurin Kumbura Battery Din Wayar NaKa,
Ire Iren Hakane Sai Kaga WayarKa Ta Fara DauKar Zafi Sosai, Daganan Kuma Sai KaJi Ana Cewa WayarKa Taci IC, Ga Wanda Basu Sani Bama Sai KaJi Ance WayarKa Taci Battery,
Idan Zaka Iya Yana Da Kyau Kasa WayarKa A Flight Mode Waton Alamar Jirgi, Saboda HaKan Kan TaimaKa Sosai WaJen Saurin Cikan Battery Din WayarKa,

Amma Sai Dai Kuma Ba Halin Ka Sami Damar Yin Kira Ko Amsa Kira Ko Kuma Yin Brawsing Da Ita .. Sannan Ba Ka Da Damar Tura File Ta Hanyar
WIFI (Flash Share, Xender) Ko Kuma Ta Hanyar Blutooth,
Do Nan Da Nan Cikin Dan KanKanin Lokaci Wayar NaKa Zata Cika,

Sources:hausamini.com

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"