Me ye Gaskiyar Cewa Barr Solomom Dalung Ya Karbi Musulunci?

Ku Tura A Social Media
ME YE GASKIYAR CEWA BARR. SOLOMON DALUNG YA KARBI MUSULUNCI?

Daga Affan Buba Abuya

Barrister Solomon Dalung, Ministan Matasa Da Wasanni, yakai ziyara wajen Tafsir na Sheikh Dr Isa Ali Pantami da ya gabatarwa a Masallacin Anur-Mosque, Wuse II, Abuja a Ranar Alhamis.

Sheikh Pantami yayi masa maraba da zuwa tare da nasiha irin ta Malamai da kira ga Barr Solomon Dalung da yayi Imani da Annabi Muhammad S.A.W, ya shiga Addinin Musulunci.

A jawabin sa Barr. Dalung yace ya samu goron gayyata da Malam Pantami yayi masa kuma zai yi Tunani Akai. 

Domin haka Barrister Solomon Dalung bai karbi Musulunci ba a wajen Tafsir na Malam, Amma muna masa Addu'a Allah yasa ya amshi wannan goron gayyata da malam yayi masa na shiga Musulunci da shi da sauran wadanda ba musulmai ba. Amin.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"