Kadan Daga irin Gufummawa Da Arewacin Nigeria ke Bayarwa

Ku Tura A Social Media
KADAN DAGA IRIN GUDUMMAWAR DA AREWACIN NIGERIA KE BAYARWA......

1...Kaso chasain da biyar 95% na dukkan Naman da ake amfani dashi a Nigeria yana fitowa ne.daga.yankin Arewa.....

2.... kusan dukkan Gyadar (Groundnut) da ake amfani da ita a Nigeria daga arewa ake samar da ita.....

3.... Shinkafa, Dankali,.Masara,. Kifi, Tumatur, Albasa, Sukari, Gishiri, wake dukkansu daga arewa ake samar dasu ga sauran Al,ummar Nigeria......

4.... Simuntin (Cements)da ake gine.gine.dashi a Nigeria kusan dukkansa daga.Arewa ake.samar.dashi har mutanen yankin Niger delta suke samun damar.gina gidajen da suke shiga.su.zauna....

5..... karafunan (Steels) da ake amfani dasu wajen gine gine da sauran aikace.aikace.a Nigeria daga.arewa ake.samar dasu..

6..... Hatta hasken wutar lantarkin da ake amfani dashi yanzu haka a Nigeria mafiyawansa yana samuwa ne.daga yankin Arewa, sakamakon fasa bututun iskar.gas da tsagerun Inyamurai keyi a kasar.... daga Dams.din Kainji, Jebba, Shiroro, Zungeru ake.samar da.hasken lantarkin.....

Man Fetur shine kawai gudummawar da yankin niger  delta ke.bawa kasar inda su kuma Inyamurai suke samar da muggan kwayoyin da suke lalata rayuwar matasan Nigeria .....

Jamaa ya kuke tunani yankin Inyamurai zai kasance.idan har arewa ta dena samar musu da babbar gudummawar da take bawa sauran yankunan kasarnan......

AREWA TAFI KARFIN RAINI A NIGERIA DOMIN GUDUMMAWARTA TAFI TA KOWANNE YANKI A NIGERIA........

Rahoto : Rabiu Biyora

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"