Ba Burinmu Bane A Samu Fitina A Yakin Arewa,Amma Muna Bukatar Samun Amshoshin Wadannan Tambayoyin Daga Manya Arewa

Ku Tura A Social Media
BA BURINMU BANE A SAMU FITINA A YANKIN AREWA, AMMA MUNA BUKATAR SAMUN AMSOSHIN WADANNAN TAMBAYOYIN DAGA MANYAN AREWA ......

1...A lokacin d gwamnatin jihar Ekiti ta bayar d sanarwar korar fulani makiyaya yan.arewa daga jihar ..... wanne mataki Manyan arewa suka dauka......

2.....A lokacin da rana tsaka aka kwace kantinan yan arewa dake kasuwanci a yankin Onitsa da Umaahia , wanne.mataki manyan arewa suka dauka......?

3..... A Kwanakin baya kadan da yan kungiyar tsagerun inyamurai suka takurawa Yan.arewa mazauna yankinsu zaman gida akan dole saboda gudanar.da harantacciyar ranar da sukayi bukin tinawa da Biafra ..... Wanne.mataki Manyan Arewa suka dauka....

4...... A lokacin da Wasu Gwamnonin yankin Niger  delta suka yanke kudirin yiwa dukkan yan arewa mazauna jihohinsu rijistar zama a garuruwansu....... Shin wanne mataki  manyan arewa suka dauka......?

5.... lokacin da inyamurai karkashin haramtacciyar.kungiyarsu ta Ipob da mossab ke fitar da sanarwar tsoratarwa ga yan.arewa mazauna yankinsu, shin wanne irin mataki jagororinmu na arewa suka dauka wajen bawa mutanenmu kariya, koda kuwa daga.nanarewa ne........

Tabbas bama goyon bayan tashin hankali , kowanne yanki n kasarnan, musammam a wannan lokacin d shugaba buhari ke kan mulki.... amma lallai ne a kyale matasan arewa su gudanar da al,amuransu ba tare d takurawa ba........

Kasa daya muke zaune , mai dauke da dokoki iri daya...... inhar jamian gwamnatin yankin inyamurai zasu zuba musu idanu.... to bai kamata mu namu manyan su fara yinkurin kama namu matasan ba......

RAAYIN MATASAN AREWA NE MASU YAWA NA.BAYYANA , BAWAI RAAYIN BIYORA SHI KADAI BANE......

Rahoto:Rabiu Biyora

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"