Sarkin Kano Zai Sake Shiga Chakwakiya

Ku Tura A Social Media
SARKIN KANO ZAI SAKE SHIGA CHAKWAKIYA

Yanzu haka an kafa kwamitin binciken sarkin Kano Muhammad Sanusi Lamido Sanusi kan tuhumar shi da ake yi da wasu batutuwa 8 ciki harda cin mutuncin masarauta, rashin iya magana, da yin kage ga yan siyasa da sauran su.

Bayan haka Sarki Sanusi yana fuskantar bincike kan batun makudan kudade da yawan su ya kai nera biliyan hudu 4b daya gada daga tsohuwar masarautar margayi Ado.

Dan-majalisar Jihar kano Ibrahim Gama shiya gabatar da kudirin a gaban majalisar kuma ya bukaci a tuhumi Sarki Sanusi akan batun, take kakakin majalisar Alhassan Rurum ya shirya kwamitin mutane bakwai dan binciken batun.

Yan-majalisun da ke ciki kwamitin sun hadar da Abdul Madari (Ajingi) Baffa Babba Dan'agundi (Kano Municipal) Kabirg Dachi (Kiru).

Idan baku manta ba a bayabayannan Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El'rufa'i da wasu daga cikin gwamnonin Arewa suka shiga suka fita wajen ganin sun sulhunta tsakanin Sarki Sanusi da Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.

Rahoto :AMINIYA

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"