Sabon Tsarin Airtel Da ZaKa Sami Naira 2, 000 Da Kuma 147 MB Akan #100

Ku Tura A Social Media

Airtel Sun Sake Fitar Da Wani Tsari Mafi Rahusa Dabasu Taba Fitarwa Ba, Wannan Tsarin Kuwa Shine,

 Zaka Ninka KudinKa Zuwa Sau X20
Yadda Tsarin Yake Idan Kasa Naira Dari Ka Siya Tsarin Zasu BaKa

Airtel Call: #918 Loacal Call Kuma Waton Kudin Kiran Any NetworK Shikuma Zasu Baka #325 Family And Friends Kuma Zasu BaKa #200 Data Kuma Zasu BaKa 135 MB Sai Kuma Social MB Zasu BaKa 12MB

Duk A Naira 100 Kacal,

Idan Kuma Kayi Na Naira Dari Biyu Zasu BaKa

#500 Na Kiran Kowane NetworK SaiKuma #1, 500 Nayin Brawsing
Shi Kuma Akan Naira Dari Biyu Kacal

Tsarukan Suna Da Yawa Ya Kuma Danganta Daga Kudin Da Kasa Kuma Ka Shiga Tsarin
Domin Shiga Tsarin Saika Danna Wadannan Numbobin Bayan Kasa Kudin Cikin WatarKa

1 , Idan Na # 100 Ne SaiKa Danna * 241 * 100 #
2 , Idan Na # 200 Ne SaiKa Danna * 241 * 200 #
3 , Idan Na # 300 Ne SaiKa Danna * 241 * 300 #
4 , Idan Na # 500 Ne SaiKa Danna * 241 * 500 #
5 , Idan Na # 1 , 000 Ne SaiKa Danna * 241 * 1000 #

Sai Dai Wannan Tsarin Ba Kowane SIM Din Airtel Ne Kinyi Ba, Sai Dai SIM Din Dasu Za6a Da Suyi,

Taya Zan Iya Gane SIM Dina Zai Sami Wannan Garabasar?


Ka Danna *241*100# Waton Katabbatar BaKasa Kudinba Tukunna,Insufficient Credit, To HaKan Na Nuni Da Cewa Da Zarar Kasa Kudi Toh SIM DinKa Zaiyi

 Idan Sun Nunama

 " Dear Custumer, you can get 6 times bonus by recharging using * 555 * PIN # . Get 600 % bonus Now "To Wannan SIM Din Bazaiyi Ba SaiKa Jaraba A Wani

Kwana Nawa Ne Kudin Da Data Suke Expire??

Data Da Call Bonus Din Yakan Dauki Tsahon Kwanaki Talatin Kafin Yayi Expire, Valid For 300 Days.

A Wane Wayane Tsarin Ke Aiki,??

Yana Amfani A Kowane Irin Waya Ba Wani Tangarda

Yazanyi Na Duba Bonus Dina Da Data Bayan Na Siya??

Ka Danna *123*123# Zasu Nuna Maka Data DinKa Da Kuma Sauran KudinKa

Dafatan An Fahimta

Bayyani:Hausamini.com

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"