An binne gawar Attajiri a kasar Amurka tare da motarsa kamar yadda yayi wasiyya (Hotuna)

Ku Tura A Social Media
An binne gawar Attajiri a kasar Amurka tare da motarsa kamar yadda yayi wasiyya (Hotuna)

- An binne wani dattijo a kasar Amurka tare da motar sa kamar yadda ya nuna muradi

- Dattijon ya bukaci haka ne sakamakon kaunar motar sa dayake yi

Wani ban al’ajabi ne ya faru a birnin California na kasar Amurka, inda wani mai kudin kauye mai suna Lonnie Hollawaya ya bar wasiyyar idan ya mutu a binne shi tare da motarsa, kuma yana zaune a cikinta.

Lonnie Hollaway mai shekaru 90 ya bar wannan wasiyya ne sakamakon tsananin kaunar motar tasa kwaya daya tio dayake yi, motar ta Lonnie kirar Pontiac Catalina-1973 ce.Haka kuwa aka yi yayin da yan uwa da abokan arziki suka taru suka sanya masa kayan ado, sa’annan aka sanya shi a kujerar direba tare da bindigoginsa, sa’annan aka binne shi kusa da matarsa da ta rasu shekaru biyu baya.


Lonnie a cikin motarsa

Duba da hoton marigayi Lnnie, zaku ga tamkar yana shirin tuka motar ne, sai dai abin da NAIJ.com bata sani ba shine, kodai an fara tuka mota ne a barzahu.

Ga sauran hotunan a nan:


Lokacin da za'a sanya gawar Lonnie

Lonnie

An shigar da Lonnie

Katafaren kabarin Lonnie
Toh fa! lallai idan da ranka ka sha kallo!

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"