A Mujallar Fim ta wannan watan: Zakuji Cewa

Ku Tura A Social Media
A Mujallar Fim ta wannan watan: Zakuji Cewa

1-Khadija Mustapha: Jaruma, Furodusa ce, Kuma ‘Yar Kasuwa.

2-Hira da Sallau da Furera: Yadda Auren wasa ya zama na gaske.

3-Tsohuwa ta taba tsine mani- Sadiq Ahmad

4-Ashe Furodusa Adamu Isah da ya bace ya rasu?

5- Wace Cuta ce ta kashe Umar Gotip?

6- Fati Muhammad ta yi miji ne?

7- Fa’iza Badawa ta yi Auren bazata.

8- Sa’ed Nagudu Zai yi Aure bayan karamar Sallah.

9- Har Yanzu ana yayi na cewar Abubakar Sani.

10- Cewar Farfesa Abdallah Industiri ta mutu Saboda?

11- Zan koya wa Umma Shehu Babban Darasi cewar Ummi Zee-Zee.

Ta fito, ku nemi ta ku a kasuwa.

®www.hausaloaded.com

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"