[MUSIC]Saukar Da Wakar Baba Kar Ka Chanza Mana Magu Alphazazeez 2017

Ku Tura A Social Media
e
Saukar da wakar Alphazazeez mai taken Baba kar ka chanza mana magu.
wannan waka dae yayi ta ne saboda rudani tsakanin 'yan majalisa da sanatoci na kin yarda da tantance magu wanda shugaba muhammadu buhari ya mika a matsayin chairman na yaki da cin hanci da rashawa wato (EFCC) 
Wannan takadamar dae yanzu shine wa'adi na biyu da shugaba muhammadu buhari ya mika ga majalisa amma ina basu aminta da shi ba.
sa a nan da kuma takadamar da tsakanin Ali hamidu shugaban custom.

To bari dae na barku a hakan duk kan wani kalami da ya dace da wannan takadama zakuji daga bakin alphazazeez da sauran mawaka .Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"