[MUSIC] sabuwar Wakar Ado Isah Gwanja Mai Taken:kwankwasawa kowa Ya Je Shirya Ya Fito 2019

Ku Tura A Social Media
Saukar da wakar Ado Gwanja mai taken :kwankwasiyya. 2017.
wannan waka dae yayi tane domin shima ya nuna goyon bayyansa a kan yadda suke kaunar kwankwasiyya amana.Idan bazaku manta sadiq zazzabi yayi waka mai taken:"maza bayanka babu kowa a gabanka Rabiu musa kwankwaso kai ne babbansu kafi karfin makiyanka".sanadiyyar wanannan waka ce dae anka kai shi gidan kaso.sai kuma daga bayya shi ma ,shahararren mawakin nan wato Adamu dauda kahuta rarara yayi tashi mai taken:"Ana ta cece kuce kano ta ganduje ce" sanadiyar wannan waka shi kuma anka kona masa Gida da ke cikin birnin kano.
To yanxu kwatsam kawae sai naga wananann waka ta Ado gwanja shima yayi ta nuna goyon bayyan ga Dr. Engineer Rabiu musa kwankwaso.
Domin saukar da wannan waka sai ka latsa nan.

                           Download Audio Here

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"