Yarda Da Kaddara A Rayuwar Mumini - Dr Muhammad sani Umar R/lemo

Ku Tura A Social Media
Yarda Da Kaddara A Rayuwar Mumini:!!!

Duk abubuwan da suka faru a hannun khadir (A.S) sun faru ne cikin kaddarar Allah.kuma ya nufi faruruwarsu ne domin ya sanar da bayinsa cewa yana iya kaddara wa bawa abin da ba zai yi masa dadi ba, amma bai sani ba daga karshe zai zame masa alkheri  ga addininsa,kamar yadda ya faru a lamarin kashe wannan yaro ga iyayensa .ko ya zamo maslaha ne a gare shi a duniyarsa,kamar yadda ya faru a batun hudu jirgin ruwa.

wannan zai koyar da bawa hakuri da rungumar kaddarar Allah,domin fatan ta zame masa alheri a rayuwarsa ta duniya da ta addini.  • Dan Allah zaka iya share ga yan uwa musulmi a Facebook or whatsapp

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"