NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!! | Dr. Muhammad Sani Umar R/LEMO

Ku Tura A Social Media
FITOWA TA DAYA 01

NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!

Dan uwana! ka da ka zabi zama a cikin duhun jahilci,har mutuwa tazo maka,da hujjar cewa, babu wajen karatu kusa  da kai, ka tuna fadar 

Annabi musa (A.s.):"Bazan dakata  da tafiya ba har sai na kai mahadar tekuna nan guda biyu ,ko ko kuwa in zarce  tsawon  shekaru [ina tafiya]"
[AL-Khafi,60].


Dan uwana ka tuna da cewa Manzon Allah (s.a.w) yana cewa:"duk wanda ya tunatar da dan uwansa abun Alkhairi Allah zai saka masa ladah daidai da wanda ya tunatar ko ya yadamasa wanannan abun alkhairi".

To dan Allah yan uwana idan ka karanta ka gayyaci dan uwanka ma'ana kayi masa ta hanyar sharing .

Allah yasa mu dace.amenComments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"