NA KASA BAMBANCE TSAKANIN JININ BARI DANA HAIHUWA, YAYA ZAN YI* ? DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Ku Tura A Social Media
NA KASA BAMBANCE TSAKANIN JININ BARI DANA HAIHUWA, YAYA ZAN YI* ?

Tambaya? 

Assalamu alaikum. mallan nice nake yawan yin bari( misscariage)sai wata ya kama nayi al'ada anma ba kaman yanda na saba ganin jinin al'adarba domin kuwa baizuwa da dan yawa kaman yanda nasaba ganin jinin al'ada bai wuce naganshi dis dis ba a wano toh mallam bayan kwana uku sai ya tsaya anma tundaga wan nan bansake ganin jinin ba kuma nayi gwajin ciki wanda akeyi na fitsari anma bai nunamin akwai ciki na bayan wani watan ya tsaya saina fara ganin jini shima ba yanda na saba ganin jinin al'ada ba sai ciwon ciki da mara qarni sosai gashi jajawur ga wani dan kitse da wani zare zare da yake fitowa:shin dan allah mallam ya zanyi na banbance jinin bari dana haila kasancewar nayi bari akai akai harsau 5 haihuwa 1. 

*Amsa*
Wa'alaykumussalam, 

Duk jinin da kika gani a BARIN da kika yi bayan ciki ya kai wata hudu,  sunansa jinin haihuwa, in kuma bai kai ba sunansa jinin bari wanda baya hana sallah. 

Allah ne mafi sani 

*Dr Jamilu Zarewa*

21/01/2017

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"