MUTANE GOMA WADANDA ALLAH YAKE AMSAR ADDU'ARSU SHEIKH ALIYU SA'ID GAMAWA

Ku Tura A Social Media

MUTANE GOMA WADANDA ALLAH YAKE AMSAR ADDU'ARSU 


Hakika akwai mutanen da ayoyi na Al-kur'ani mai girma da hadisan Manzon Allah (SAW) suka bayyana da sun yi addu'a Allah zai karba.

Sune kamar haka:
*****************
1) Al-Mutarru (Mabukaci)

2) Wadda aka zalinta

3) Da zuwan Mahaifinsa

4) Shugaba mai Adalci

5) Mutum na gari wanda baya sabo a fili

6) Matafiya ( wadda ba tafiyar sabo ba ce)

7) Mai biyayya ga Mahaifansa

8) Mai azumi ( Farilla ko Nafila) lokacin buda- baki

9) Mutamin da yake yi wa dan-uwasa addu'a ta alkairi amman wadda ake yi wa bai sani ba.

10) Al-kunuti: Manzon Allah (SAW) ya yi wata daya yana yi wa wasu Kafurai Al-kunuti.

Allah ya sa mu zamo daga cikin wadanda idan sun yi addu'a za a karba. Amin.

Dan Allah ka turawa dan uwanka musulmi Facebook or whatsapp

posted by Abubakar Rabi'u

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"