MAI HAILA ZA TA IYA TABA IZU GOMA | DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Ku Tura A Social Media
Tambaya:?
Assalamu alaikum warahamatullah mallam,wai gaskia ne mace mai haila (period) zata iya rike Alqur'ani izu goma?

Amsa
wa'alaikum assalam,
Abin da yafi zama dai dai shi ne: kar mai haila ta taba ko da wani bangare ne a Alqur'ani saboda hadisin Amru Bn Hazm, wanda wasu malaman hadisin suka inganta ,inda Annabi  s.a.w yake cewa: (kar wanda ya taba Al'qur'ani sai mai tsarki),kamar Albani a sahihi  dha'ifil jam'i hadisi mai lamba ta 13738.

Amma ya halatta ta karanta ta hanyar kallo, saboda hadisan da suka hana mai haila karatun Al'qur'ani ba su inganta ba

Allah ne mafi sani
4/01/2017

Dr jamilu yusuf zarewa

posted by Abubakar Rabiu Yari

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"