Kada Ka Tsokano Fadan Da Ya fi KrfinKa Da Sunan Yaki Da Zalunci Dr muh'd sani umar R/lemo

Ku Tura A Social Media
Kada Ka Tsokano Fadan Da Ya fi KrfinKa Da Sunan Yaki Da Zalunci

FITOWA TA SHIDA (6)

Ba ya daga cikin hikima jarumta ka tsokanowa mutane fadan da ya fi karfinsu da sunan kwato musu hakkinsu. Idan kana da wata hanaya ta hikima ko ta siyasa da za ka iya amfani da ita wajen kare su daga zalunci, to sai ka yi amfani da ita. Dubi  
Sayyiduna Khadir (A.S) bayan da suka hau jirgin ruwan mutanen nan miskinai, sannan aka sanar da shi  cewa akwai wani azzalumin sarki a gabansu yana kwace duk wani lafiyayyen jirgin ruwa, sai ya lalalata wannan jirgin ruwan. Da haka ne ya kubutar musu da jirginsu ba tare da ya nemi fito na fito da wannan Azzalumi ba. Allah ya ba mu wannan labari inda ya ce, “Amma dangane da wannan jirgin ruwan, ya kasance na wasu miskinai ne suna aiki da shi a cikin teku, sai na yi niyyar lalata shi, kuma a gabansu akwai wani sarki yana kwace duk wani jirgi (lafiyayye)”. [Al-Kahfi, 79].

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"