Halaccin Salwantar da Wani Sashi Na Dukiya Domin Kubutar Da Sauran Dukiyar Dr muh'd sani umar R_

Ku Tura A Social Media
Halaccin Salwantar da Wani Sashi Na Dukiya Domin Kubutar Da Sauran Dukiyar:

FITOWA TA BAKWAI (7)

Ya halatta a salwantar da wani bangare na dukiya domin a kubutar da sauran dukiyar daga salwanta, 
kamar yadda ya halatta a yi hakuri da wata karamar barna domin a magance babbar barna. 

Dubi yadda Khadir (A.S) ya lalata wani sashi na jirgin ruwan miskina nan domin ya kubutar da ilahirin jirgin ruwan daga fadawa hannun azzalumin sarki. 

Ya aikata karamar barna (huda jirgi) domin magance babbar barna (kwace jirgi).

 Allah ya hakaito mana maganar Khadir (A.S) yana cewa, “Amma dangane da wannan jirgin ruwan, ya kasance na wasu miskinai ne suna aiki da shi a cikin teku, sai na yi niyyar lalata shi, kuma a gabansu akwai wani sarki yana kwace duk wani jirgi (lafiyayye)”. [Al-Kahfi, 79].

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"