Fatawar Rabon Gado (94)- Dr jamilu Yusuf Zarewa

Ku Tura A Social Media
Fatawar Rabon Gado (94)
Assalamu Alaikum da fatan mallam yana Qoshin lafiya

Dan Allah mallam ya za'ayi rabon gadon matan da ta rasu tabar mijinta da yarinya 1 da kanne maza 2 da mave 1 wanda suka hada uwa daya uba daya, da kuma namiji 1 da mace 1 wanda suka hada uba  daya ,da kuma namiji 1 da mata 2 wanda suka hada da uwa daya dasu.
Nagode Allah ya kara mana ilimi mai albarka

     Amsa

wa'alaikum assalam za'a raba abin da ta bari gida hudu,miji za'a bashi daya ,ita 'yar za'a bata biyu,zai rage saura daya shi za'a bawa yan'uwanta  da suka hada uwa da uba su raba.Namiji zai dau rabon  mata biyu.

Allah ne mafi sani 

Amsawaa
Dr jamilu Yusuf Zarewa

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"