FATAWAR RABON GADO (88) | DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Ku Tura A Social Media

*FATAWAR RABON GADO (88)*

*_Tambaya:_*
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuhu,
Malam Da fatan kana lafiya, don Allah Malam ga Tambayata kamar Haka:
Wani kaninane Ya Rasu Ba shi da 'Da Bashi da mata sai Mahaifiya da 'yan uwa wadanda suke uwansu daya uba daya, maza biyu mata biyu, sai kuma wanda Suka Hada uwa kawai, namiji daya mace daya to ya ya za a raba musu Gadon da ya Bari?.
*_Amsa:_*
Wa alaikum assalam, za a raba abin da ya bari gida: 6, sai a bawa mahaifiyarsa kashi daya, 'yan'uwan da suka hada uwa daya kawai kashi biyu, Za su raba daidai babu bambanci tsakanin namiji da mace, ragowar kashi uku sai a bawa 'yan uwansa shakikai, Duk namiji ya dau rabon mata biyu.
Allah ne mafi sani.
✍ Amsawa:
*_Dr Jamilu Yusuf Zarewa_*
28/12/2016.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"