Ba abin da zai hana ni zama shugaban Gambia - Barrow

Ku Tura A Social Media
wanda ya lashe zaben shugaban kasar Gambia Adam Barrow yace ko ana ha mza ha mata sai ya  sha rantuswar kama aiki a zaman shugaban kasar Gambia a makon gobe.

A cikin wata hira da BBC mr.Barrow yayi kira ga shugaba mai ci yanzu yahaya jammeh da ya zo su tattauna ido da ido domin warware rikicin siyasar kasarsu gabacin wanannan ranar 19 ga wata janairu.

kalaman nasan na zuwa ne sa'oi gabanin isar tawagar masu shiga tsakanin tsakanin kungiyar ECOWAS zuwa kasar domin ciwo kan yahaya jameh ya sauka a cikin lumana

"wa'adin mulkinsa zai kare 12 na darenna ranar 18 ga wata,don haka a hukumance zan kasance shugaban kasar a 18 ga watan janairu,kuma ko ana ha maza ha mata sai an rantsar da ni in Barrow"


Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"