Ronaldo ya kafa muhimmin tarihin da yafi na Messi (Kalli hotuna)

Ku Tura A Social Media
Ronaldo ya kafa muhimmin tarihin duniya
Cristiano Ronaldo ya zura kwallaye hudu a wasan da Portugal ta doke Andorra 6-0 domin neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta 2018.

Ronaldo in tears after Portugal scored the winning goal against France in Euro 2016

Eder and team mates in wild celebrations

Ronaldo and team mates celebrate after defeating Poland on Penalties

Nov. 15, 2013 – Lisbon, Portugal – CRISTIANO RONALDO celebrates scoring Portugal’s first goal during Portugal v Sweden 2014 World Cup Qualifying European Zone Play-Off First Leg at Estadio da Luz. (Credit Image: © Alex Morton/Action Images/ZUMA24.com)
Su ma kasashen Belgium da Faransa sun yi nasara a wasannin da suka yi. Ronaldo ya zura kwalle biyu minti hudu da fara wasan. Joao Cancelo ya kara kwallo ta uku, yayin da Ronaldo kara kwallaye biyu.
Dan wasan Andorra Andre Silva ya ci gidansu duk da cewa an fitar da ‘yan wasan kungiyar biyu daga wasa saboda sun yi laifi.
Yanzu dai Portugal ce ta uku a rukunin B saboda shan kashin da ta yi a hannun Switzerland, wacce kuma ta doke Hungary da ci 3-2 a wasan da suka yi ranar Juma’a.
Ronaldo ya ji rauni a wasan karshe na gasar Euro 2016 – kuma wannan ne karon farko da yake yi wa kasarsa wasa tun bayan gasar, wacce Portugal ta lashe da ci 1-0.
Dan wasan ya ce: “Na san ina da matukar muhimmanci, kamar yadda sauran ‘yan wasa suke. Na yi bakin mkokarina ga kasata. Ina jin dadin komowa murza leda tun bayan raunin da na ji a gasar cin kofin turai. Za mu buga wasanni takwas, kuma ina son mu lashe dukkansu ta yadda za mu samu zuwa gasar cin kofin duniya.”

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"