FATAWAR RABON GADO (65)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Ku Tura A Social Media
FATAWAR RABON GADO(65)
Tambaya?
Assalamu alaykum Warahmatullahi ta'ala wa barakaatuhu. Malam barka da war haka.                                                                                            Tambaya ta shine bawan Allah ne yarasu yabar mata daya da 'ya'ya goma sha daya, goma baligai ne Amma daya karamace wadda kuma mahaifiyar ta bata gidan, to sai duka aka yarda cewa za'ayi sadaka da tufafinsa, dasu sauran kayayyaki Amma banda kudi da gidan dayabari, toh anan malam ya matsayin yin haka ganin cewa akwai karama acikin su? Sannan ya rabon gadon zai kasance? Jazakumullahu khair.
Amsa :
Wa alaikum assalam,
Za'a raba abin da ya bari gida: 8, a bawa Matarsa kashi daya, ragowar kashi bakwan sai a bawa 'ya'yansa su raba, duk namiji ya dau rabon mata biyu.
Abin da yake daidai shi ne a jira wacce ba ta balaga har ta mallaki hankalinta.            Malamai da yawa sun tafi akan cewa: Uwa ba ta da iko a dukiyar 'ya'yanta, sai uba ne ke da hakan kamar yadda ya zo a  Mugni 5/397.                                                  wannan sai ya nuna ba za ta iya yafe Hankinsu ba.
Allah ne mafi sani                         13/10/2016
DR.  JAMILU ZAREWA

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"