FATAWAR RABON GADO (63)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Ku Tura A Social Media
*FATAWAR RABON GADO (63)*
*Tambaya? *
Assalamu alaykum Warahmatullah, malam inada tambaya. Mace ce ta rasu tabar yaran ta biyu mata sai mahaifinta, da shaqiqanta, to Mallam ya rabon gadon zai kasance, nagode.
*Amsa:*
Wa alaikum assalam,
Za'a raba abin da ta bari gida: 6, sai a bawa 'ya'yanta mata kashi: 4,  sai kuma a bawa mahaifinta kashi: 2.                                                                     Mahaifinta zai ci kashi daya a matsayin rabonsa (Sudus), ragowar kuma zai dauka saboda shi ne Asibi.
Allah ne mafi sani:
*Amsawa*
*Dr Jamilu Zarewa*
7/10/2016

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"