FATAWAR RABON GADO (62)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Ku Tura A Social Media
FATAWAR RABON GADO (62)
Tambaya?
Assalamu alaykum Warahmatullah. Malam dan Allah Mahaifin mu ya rasu ya bar Mahaifinsa da Matansa 2 da 'ya' ya. 11(maza da mata) don Allah malam ya rabon gadon su zai kasance? Mungode Allah yaqarama malam lafiya ya azurta ka da mu da iklasi.
Amsa:
Wa alaikum assalam,
Za'a raba abin da ya bari gida: 24, sai a bawa mahaifinsa kashi: 4, matansa kashi: 3, ragowar kashi: 17, sai a bawa 'ya'yansa su raba, duk namiji ya dau RABON mata biyu.
Allah ne mafi Sani.
04/10/2016
DR JAMILU ZAREWA

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"