FATAWAR RABON GADO (54)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Ku Tura A Social Media
FATAWAR RABON GADO (54)
Tambaya:
Assalamu alaikum, malam wata matsala ce ta taso mun Miji na ne ya rasu sai akace za'ayi rabon gado, 'ya daya muka haifa,sai ni matar shi,sai kanin shi  da suke uwa1 uba1,sai yan'uwan shi da suke uba 1,sai mahaifiyar shi wanda bata musulunci, mahaifinshi ya rasu to don Allah yaya rabon yake.
Amsa:
To 'yar'uwa ina rokon Allah ya yi masa rahama, zaa raba dukiyar da ya bari gida takwas, a bawa 'yarsa kashi hudu , a ba ki kashi daya,  dan'uwansa da suke uwa 1uba1 a ba shi ragowar, mahaifiyarsa ba za'a ba ta komai ba tun da ba ta musulunta ba, haka nan yan'uwansa da suke uba 1  ba zaa ba su komai ba tun da akwai kanin shi da suke uwa1 uba 1.
Allah ne mafi sani.
Amsawa: Dr jamilu zarewa.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"