FATAWAR RABON GADO (52)|DR.JAMILU ZAREWA

Ku Tura A Social Media
FATAWAR RABON GADO (52)
Tanbaya?
Assalamu alaykum, ya malam Ina Neman karin bayani kan idan mutun ya mutu yabar mahaifinsa da kuma dansa, ya rabon gadon sa yake?
Amsa:
Wa alaikum assalam,
za'a raba abin da ya bari kashi :6, a bawa Mahaifinsa kashi daya,  sai a bawa dansa ragowar kashi biyar din.
Allah ne mafi sani
Dr Jamilu Zarewa
29/11/1437
05/09/2016

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"