FATAWAR RABON GADO (51)|Dr.jamilu zarewa

Ku Tura A Social Media
FATAWAR RABON GADO (51)
Tambaya:
Mutum ne ya rasu ga wadanda ya bari a duniya: Matarsa1, yar'sa guda 1 mace,sai 'ya'yan kanin sa maza 3 mata 2,sai kuma 'ya'yan yayar shi mace da namiji.?
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za'a raba abin da ya bari gida: 8, a bawa matarsa kashi daya, 'yarsa kashi hudu, ragowar kashi ukun sai a bawa 'ya'yan kaninsa  Maza in shakiki ne ko li'abbi.                                                             
'Ya'yan dan'uwan da aka hada uwa daya kawai ba sa gado, haka 'ya'yan 'yan'uwa Mata.                                           
Allah ne mafi sani.
Dr jamilu Zarewa                                                               31/8/2016

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"