ZAN IYA YIWA BUDURWA SALLAMA ?

Ku Tura A Social Media
ZAN IYA YIWA BUDURWA SALLAMA ?
Tambaya:
DR barka da assubah, malam maye hukuncin yima mata sallama a lokacin da ake kiliya da su a kan hanya?, 'yan mata da kuma na aure wanda na sani da wanda ban san su ba, sai bayan na musu sai kuma naji duk na tsargi kaina.
bissalam
Amsa:
Wa alaikum assalam, An tambayi Imamu Malik game da yin sallama ga mata, sai ya ce: Game da budurwa bana son hakan, Amma game da tsohuwa,to Ba zan hana hakan ba, kamar yadda ya zo a Muwaddah.                                  
Wannan shi ne mazhabar mafi yawan malamai.                 
Ya halatta ka yiwa maharramarka sallama ko matar da ka tabbatar ba za ku fitunu da juna ba.                  
Ya halatta ga namiji ya yiwa taron  mata sallama, lokacin da suke da yawa,saboda hadisin Abu-dawud: Annabi (S.a.w) wuce taron wasu mata sai ya yi musu sallama.                                          
Allah ne mafi sani
Dr Jamilu Zarewa.                                   20/9/2016

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"