FATAWAR RABON GADO((46) DR JAMILU ZAREWA

Ku Tura A Social Media
           

FATAWAR RABON GADO(46)
Tanbaya :
Salam. Don Allah a taimaka min da amsa wannan Tambayan. Mu shida a gurin mahaifiyar Mu toh Allah yayi wa daya a chikin Mu rasuwa. Mahaifun Mu Allah yayi masa rasuwa Shima. Toh Wadda ta rasu a chikin Mu. Muna da gadonta ko Dai na mahaifiyar Mu ne kawai ?. Kuma muna da Yan uba ko suma suna da gadonta ?. Dun Allah a taimaka min da amsa ko. Nagode.
Amsa :
Wa alaikum assalam
Za'a raba abin da ta bari gida :6, sai a baiwa mahaifiyarku kashi:1, in har akwai namiji a cikin ku sai a baku ragowar kashi biyar din ku raba duk namiji ya dau rabon Mata biyu.
'yan uba ba sa yin gado mutukar akwai namiji a cikin shakikai.
Allah ne mafi sani :
11/08/2016
Dr Jamilu Zarewa

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"