MACE ZA TA IYA YIN I'ITIKAFI?

Ku Tura A Social Media

MACE ZA TA IYA YIN I'ITIKAFI ?
Tambaya:
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh malam menene hukuncin ittikafin mata a musulunchi?
Amsa:
Wa alaikum asssalam, ya halatta mace ta yi i'itikafi, saboda matayan Annabi s.a.w sun yi I'itikafi kamar yadda ya zo a sahihil Bukhari. Yana daga cikin ka'idoji a usulul fiqhi duk hukuncin da ya zo a sharia yana hade mata da maza, sai idan an samu dalilin da ya kebance maza kawai.
I'itikafi ibada ce tabbatacciya a musulunci wacce Annabi s.a.w. ya aikata ta saboda neman kusanci da Allah a watan Ramdhana, babu banbanci tsakanin mace da namiji wajan koyi da Annabi s.a.w a wannan ibadar, saidai kar matar aure ta fita sai ta nemi iznin mijinta.
Allah ne mafi sani.
Amsawa: Dr jamilu Zarewa.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"