IDAN MASABUKI YA RISKI LIMAN A RAKA'A TA BIYAR YA SAMU JAM'I?

Ku Tura A Social Media

IDAN MASABUKI YA RISKI LIMAN A RAKA'A TA BIYAR YA SAMU JAM'I ?

Tambaya:

Assalamu alaikum,
Akramakallahu idan liman ya yi kuskuren kara raka'a daya, masbukin da aka tsere ma da rakaa daya za ta ishe shi idan Anyi baadiyya tare da shi?

Amsa:

Wa alaikum assalam, Allah ya taimaki shehinmu, malamai sun yi sabani akan wannan mas'alar zuwa zantuka biyu :

Akwai wadanda suke ganin za ta isar masa.

Sai dai abin da na fi nutsuwa da shi a raina, shi ne ba za ta isar masa, saboda mamu sallarsa tana like  da ta liman ne, shi kuma liman ya zo da raka'ar a kuskure, wannan ya sa kamar yadda ba za ta amfani liman ba, haka ba za ta amfani mamu ba, wannan ita ce fatawar Sheik Ibnu Bazz da Sheik Abdulmuhsin Al-abbad.

Yana daga cikin ka'idojin sharia: mabiyi ba ya kebanta da hukunci.            

Allah ne mafi sani.
                                                                          

       Dr Jamilu Zarewa.                                                                                         23 Ranadhan 1437

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"