FATAWAR RABON GADO (37)

Ku Tura A Social Media

FATAWAR RABON GADO (37)

Tambaya :

Assalamu alaykum malam da fantan an tashi lahia, don Allah ya Rabon gadon mamacin da ya mutu ya bar mata, amma bayi da ya'ya sai dai mahaifinshi da mahaifiyarshi na da rai, sai kuma 'yan uwanshi uwa daya uba daya?

Amsa:

Wa alaikum assalam, To dan'uwa za'a raba dukiyar da ya bari gida:12, sai a baiwa matarsa kashi uku, babarsa kashi biyu, babanshi kuma sai a bashi ragowar kashi bakwan.                                                                               'Yan'uwa ba sa yin gado, mutukar akwai uba.

Allah ne mafi sani.
24/07/2016

DR. JAMILU ZAREWA.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"