FATAWAR RABON GADO (35)

Ku Tura A Social Media

FATAWAR RABON GADO (35)

Tanbaya.

Assalamu alaikum warahmatullah. Da fatan Malam yayi Sallah lafiya, Allah ya karbi ibadun mu amin. Malam ina da tambaya akan rabon gado ne: Mace ta rasu ta bar Iyayen ta 2 da kuma mijin ta da 'ya'ya 7. Maza 4 mata 3 ta bar kuma dukiyar kudi # 200,000 ya rabon gadon zai kasance? Pls Malam na san kana da ayyuka da dama amma a taimaka a amsa min. Allah ya kara fasaha.

Amsa:

Wa'alaykumussalam, za'a raba abin da ta bari gida:12, sai a bawa mijinta kashi :3, a bawa babarta kashi:2, babanta kashi:2, ragowar kashi biyar din sai a bawa 'ya'yanta su raba, duk namiji zai dau rabon mace biyu.

Allah ne mafi sani.

Dr Jamilu Zarewa :

14/07/2016.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"