FATAWAR RABON GADO (33)

Ku Tura A Social Media

FATAWAR RABON GADO (33)

Tambaya:

Mutum ne ya rasu ya bar mahaifiya da kishiyarta, dan uwa 1 dake uba daya Kawai, dan uwa 1 dake uwa daya kawai, yanuwa mata 5 dake uba daya kawai, yaya Gadon zai kasance?. Allah ya saka da Alheri.

Amsa:

Wa alaikum assalam, za'a raba dukiyar gida: 6, a bawa Uwa kashi daya, sai a bawa dan'uwan da aka hada uwa daya da shi kashi daya, ragowar kashi hudun sai a bawa 'yan'uwa da aka hada uba daya su raba, duk namiji zai dau rabon mace biyu,
Allah ne mafi sani.                                                            Dr Jamilu Zarewa.                                                           8/7/2016

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"