BAI HALLATA A CEWA MAI AZUMI BA,YA IBADA!!

Ku Tura A Social Media

BAI HALLATA A CEWA MAI AZUMI BA, YA IBADA ! !

Tambaya:

Salamun Alaikum,

Dr wai wani malami ne yake cewa bai halatta mutum ya cewa dan uwansa musulmi da azumin nan ba ya ibada ba, wai sai dai yace masa ya azumi, Dr. Meye gaskiyar wannan maganar ?.

Amsa:

Wa alaikum assalam, Azumi ibada ne tun da Allah ya shar'anta shi ne saboda tsoransa, kamar yadda ya fada a suratul Bakara, Ibada ita ce duk abin da Allah yake so kuma ya yarda da shi na daga zance ko aiki, na fili da na boye kamar yadda malaman musulunci suka bayyana.                                           
Azumi ibada ne tun da Allah ya yarda da shi kuma yana nisanta wanda ya yi shi daga wuta,  kuma ya kebance shi da daraja ta musamman wacce babu irinta, kamar yadda hadisai ingantattu suka tabbatar, ga shi kuma sababin shiga aljanna, ibada kuma ita ce hanyar shiga ni'imomin lahira, wannan yake nuna  kuskuran waccar maganar da kuma karancin ilimin wanda ya fade ta.                                                                    
Allah ne mafi sani.

Amsawa: Dr Jamilu Zarewa.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"