Manara Jobs Shugaban kungiyar Izalah ta Kasa Sheik Imam Abdullahi Bala Lau a Madadin Kungiyar yana sanar da daukacin Al'ummar Musulmi wadanda ba su da aikin yi da su yi applying a wadannan adireshi na sakon aika wasika na Manarajob @ yahoo.com , ko manarajob@gmail.com.

Ku Tura A Social Media
Manara Jobs Shugaban kungiyar Izalah ta Kasa Sheik Imam Abdullahi Bala Lau a Madadin Kungiyar yana sanar da daukacin Al'ummar Musulmi wadanda ba su da aikin yi da su yi applying a wadannan adireshi na sakon aika wasika na Manarajob @ yahoo.com , ko manarajob@gmail.com. Wannan shirin zai gudana ne a karkashin tsarinmu na Manara Jobs Aiki ne wanda izala zata wuce gaba domin samawa marassa aiki aikin yi, za a dauki Mutane a karkashin wannan tsarin na Manara Jobs wanda Izala ta kirkiro Muna bukatar Direbobin kananan 🚗 (Motoci), da Tractors 🚜, da Tankoki da Tireloli, kuma Direbobi ko Mutum Dubu nawa ne muna bukatar su. A bangaren Direbobi ya kasance kana da Dtivers License, kuma idan akwai takardar gama Makaranta na Primary to kana iya attaching din su sai ku tura, Idan kuma baku da takardar Primary to hakan ma ya wadatar. Sannan Muna bukatar Nurse Nurse da wadanda su kayi Public health da wadanda suka gama Makarantu na College of health technology da sauran su, suma duk suyi Applying. Duk Wanda ya ke da Diploma ko yake da N. C. E a kowane fanni ne, muna bukatar shima yayi Applying. Sharuda:- *Wadanda su ke da shekaru 25 zuwa Arba'in su muke bukata. Sannan Wanda ya ke da I.d na Manara, Wanda kuma ba ya da I.d na Manara to ya tafi Masallacin Jumu'ar Anguwan su ya sayi scratch card na Naira dari, 100, na Manara domin mu san Jihar da Mutum ya fito da kuma Masallacin da yake Jumu'a domin samun saukin tuntubar sa Muna bukata nan da Sati daya duk mai bukata ya tura takardun sa a wannan email. Manarajob@yahoo.com. Manarajob@gmail.com NB/ Wannan tsari kyauta ne ba tare da mutum ya kashe ko sisin kwabo ba. Allah yayi mana taimako. SANARWA: Office of the National Chairman of Jama'atu Izalatil Bidi'ah wa iqamatis Sunnah, Nigeria JIBWIS NIGERIA

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"