Saturday, 24 March 2018

Katina State Malumfashi Zip Codes

Katina State Malumfashi Zip Codes


District: Malumfashi
Agagiwa 832101
Allah Madagara 832101
Almakiyayi 832101
Birin Dawa 832101
Dan-Sarai 832101
Dayi 832101
Dinyar Makeri 832101
Dogon Marke 832101
Fanisau 832101
Gamzaga 832101
Gandum Karfi 832101
Gangara 832101
Gora 832101
Gorar-Dansaka 832101
Gwanamarde 832101
Karfi 832101
Kuringaja 832101
Kurmin Gafa 832101
Kurmin Yan Daddawa 832101
Lamintani 832101
Layin Ministra 832101
M/Kankara 832101
Makaurachi 832101
Malumfashi A 832101
Malumfashi B 832101
Marmara 832101
Na-Alama 832101
Na-alma 832101
Rereji 832101
Ruwan Sanyi 832101
Sabon Gari 832101
Salihawa 832101
Tashar Ali 832101
Tashar Fulani 832101
Wanzamai 832101
Ya-Kwakare 832101
Yaba 832101
Yan Mama 832101
Yan-Janku 832101
Yan-Mama 832101
Yar Tashi 832101
Yaro 832101
Zamzago 832101

Wednesday, 21 March 2018

Friday, 16 March 2018

mawakiya di'ja ta haifi diya mace

mawakiya di'ja ta haifi diya macelabarin nata ya zo da mamaki kasancewa bata nuna alamun tana dauke da juna biyu ba a cikin bidiyon wakar ta wanda ta fitar kwanan baya

Fitacciyar mawakiya Hadiza Blell wanda aka fi sani da Di'ja ta samu karuwar diya mace
Ta bayyana farin cikin ta da samun karuwan a shafin ta na kafar sada zumunta ta instagram tare yi ma masoyan ta godiya bisa goyon bayan da suke mata.

Kamar yadda ta sanar ta haifi diyar ranar juma'a 9 ga watan maris.
 "Alhamdulillah, Ubangiji Allah sai godiya. Nine mace mafi farin ciki a raye"  mawakiyar kamfanin Mavin ta rubuta.

Di'ja wanda ta saki jerin wakokin kwanan baya tare da bidiyo wanda bai nuna alamun tana dauke da juna biyu ta kasance daya daga cikin fitattun jarumai dake gudanar da ayyukan su cikin sirri.


Auren ta da mijinta Rotimi wanda aka daura cikin shekarar 2015 ya samu albarkar yara biyu namiji da mace.